ha_tn/ezr/04/14.md

950 B

mun rigaya mun cinye gishirin fadan

Ma'ana mai yiwuwa sune cewa wannan na nufin 1) marubutan suna ma sarki biyayya (UDB) ko 2) Sarkin na ba marubutan karamci na musamman. AT: "muna maka biyayya" ko "ka karamta mu ta wurin sa mu ma'aikatan fada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

an hallaka birnin

Za'a iya juya wannan a, wanda a wani takaddama za ku bukaci ku bayyana a fili wanda ya hallaka birnin. AT: "' 'yan Babila su ka hallaka birnin" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])

idan birnin kuma an gina ganuwar

Za'a iya juya wannan a. AT: "idan sun gina birnin da kuma ganuwar" kamar da kalmonin suka bayyana a 4:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba abinda zai rage maku

Wannan kari ne don a sa sarki yayi tunani cewa zai rasakudin haraji da yawa idan Yudiyawa suka yi tawaye. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hyperbole)