ha_tn/ezr/04/13.md

285 B

idan an gina wannan birnin kuma an kammala ganuwar

Za'a iya juya wannna a. AT: "idan sun gina birnin kuma sun kammala ganuwar" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma za su cutar da sarakunan

Kalmar nan "cuta" na nufin Yudiyawa basu kuma ba sarakunan kudi.