ha_tn/ezr/04/11.md

558 B

Wannan ne kofi

Ezra ya hada a rubutunsa, wadataccen wasikar da ya aika zuwa ga sarki Atazazas.

Lardin da ke gaban kogin

Wannan shine sunan lardin da ke yamma da kogin Yufiretis. Shine ke ketaren dag birnin Susa. Juya kamar a 4:9. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

birnin 'yan tawaye

Wannan birni na nufin domin mutane wadanda suke rayuwa a ciki. AT: "birinin da suka shirya su zauna a ciki su kuma yi tawaye da ku" rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

gyara tushen ginin

"gyara tushen ginin" ko "gyara mafarin ginin"