491 B
491 B
Muhimmin Bayani:
Mutanen da ba yahudawa ba suka bada kansu zuwa ga gini haikalin
Wadanda aka raba su da kasarsu
Ana iya juya wannan a. AT:''waddanda 'yan Babila suka raba su da kasarsu''(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
Zarubabel
Sunnan na miji. Juya kamar a 2:1. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
Esarhaddon, Sarkin Assuriya
Ya yi mulki a Assuriya kafin Sairus ya yi mulki a Farisa(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)