357 B
357 B
gida na farko
Wannan na nufin haikali na farko da Sulemanu ya gina, gidan Allah.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
A idanun su
Idanu na wakilta gani AT: ''a ganin su'' ko ''kuma suka gan shi'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kuka da karfi
Wannan na nufin tunani na bakin ciki da ya shafe hawaye da kuma muryoyi.