ha_tn/ezr/03/10.md

722 B

sa tushen gini

"tushe" a nan na ya fi kawai dutsen tubalan da zasu dogarar ganuwar haikalin. Shine aka hada da dukan benen haikalin da aka sa na dutse. Wannan ke bada daman dukan masu bautar haikalin su sa igunan na musamman su kuma ajiye su da tsabta.

rigunan su

"rigunan su na musamman"

Kuge

siriri biyu, zagayayyen farantin karfe da ake bugawa tare don su bada ƙaran sauti mai yawa (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-unknown )

Hannun Dauda ... ya umurta

Hannun sarki wata karin magana ne domin bada ikon ba da umarni. AT: "kamar yadda Dauda ... ya umarta" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

godiya

Jin da kuma maganar godiya da kuma nuna godiya domin alherin daga wani.