ha_tn/ezr/03/08.md

992 B

Watan biyu

Wannan shine wata na biyu a kalandar Yahudawa. Wannan ne a lokacin kakar zufa a lokacin da mutane suke girbin amfanin gona. Shine lokacin karshen sashin watan Afrilu da kuma fărin watan Mayu a kalandar Yammaci. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

Shekara na biyu

Wannan shine a lokacin shekaran da ke bayan wanda suka dawo (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)

Zuwa ga gidan Allah

Ana bukatan ku bayyana cewa babu wani gidan Allah a tsaye a lokacin da suka iso. AT: "zuwa inda gidan Allah yake tsaye" ko "zuwa ga inda za su gina gidan Allah" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Yeshuwa ... Yozadak ... Henadad

Waɗannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Shekaru ashirin da haihuwa

"shekaru 20 na haihuwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Kadmiyel

Wannan sunan na miji ne. Juya kamar a 2:40.