ha_tn/ezr/03/03.md

877 B

suka kafa bagadi a tsaye

''suka saka bagadi a tsaye'' ko "ajiye bagadi a tsaye don ya tsaya a nan"

tsoro na a kansu

Wannan wata karin magana ce. AT: ''suka ji tsoro sosai'' (Dubi: : rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

saboda mutanen ƙasar.

Zai kamata ku bayyana abinda ya ke game da mutanen ƙasar da ya sa Yahudawa tsoro. AT: ''saboda sun yi tsammani ce wa mutanen ƙasar suna so su kai masu hari.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

suka mika hadayar konawa wa Yahweh da wayewar gari da kuma yamma

Wata abu na farko da mutanen suka yi itace mika hadayu. Anyi wannan kamin sake gina haikali.

idin mafaka

Wannan wani biki ne da ake yi na tsawon kwanaki takwas a lokacin watan bakwai na kalandar yammaci. Shine ke haɗe tare da lokacin fitowa a lokacin da Isra'ilawa suke zama a tantuna. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)