ha_tn/ezr/03/01.md

1.1 KiB

A watan bakwai

Wannan shine watan bakwai na kalandar Yammaci. Shine a karshan kakar rani da kuma farin kakar damina. Shine a lokacin karshen watan Satumba da kuma farkon sashin watan Octoba a kalandar yammaci (duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-hebrewmonths]] da [[rc:///ta/man/translate/translate-ordinal]])

kamar mutum ɗaya

mutum ɗaya yana a wuri ɗaya kuma yana da manufa ɗaya. AT: ''domin manufa ɗaya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Yeshuwa

Wannan sunan na miji ne. Juya haka kamar a 2:36.

Sheltiyyel

Wannan sunnan na miji ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

suka tashi a tsaye kuma suka yi gini

Tashi a tsaye karin magana ne da ke nufin fara yin abu. AT: ''fara yi da kuma gina'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kamar yadda aka bada umurni a dokar Musa

Za'a iya juya wannan akan kalmar aiki. Za a bukata bayyana waye ne ko kuwa ma wani abu ne Allah ya ke bada wannan Umarni. AT: kamar yadda Yahweh ya umarce su a dokokin Musa'' (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])