ha_tn/ezr/02/68.md

569 B

dubu sitin da ɗaya ... dubu biyar ... dari ɗaya

dubu ɗaya... dubu biyar... ɗari ɗaya - ''61,000 ...5,000 ... 100'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

darik na zinariya

''Darik'' ƙaramin tsabar ƙudin zinari ne da ake amfani a masaruatar Fasiya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bmoney)

minas

Minas shine na'urar gwaji ne na nauyi. Na'urar ɗaya dadai take da giram 550. kullum ana nasabar minas da auna azurfa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-bweight)

tufafi

tufafin da ake sanyawa gaba kusa da fata