753 B
753 B
Habaya ... Hakkoz ... Barzillai
sunayen maza. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
registar asalinsu
ragistar da ta faɗi suwaye magabatansu
basu iya samunsu ba
''basu iya samun sunayensu ba a registar firistoci ba''
aka ware su daga firist kamar marasa tsabta
Za'a iya juya wannan a. Za'a iya juya sunan nan "Firist" kamar ''yi aiki kamar firist''. AT: ''sauran firistocin suka bi da su kamar su marasa tsabta ne basu kyalesu su ya aiki kamar firist ba'' (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])
mara tsabta
basu chanchanta su zama firist ba
Urim da Tummim
abubuwa biyu kamar ɗan lido da frisit ke amfani don ya yanke abinda Allah ke so su yi