ha_tn/ezr/02/55.md

344 B

Muhimmin Bayani:

Wannan sashin ya tsara sunayen Lewiyawa waɗanda zuriyarsu suka dawo daga rabuwar ƙasarsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Akwai zuriya 392 duka

Wannan shine lambar dukan mutanen da ke cikin wannan rukunin waɗanda suka daga rabuwar ƙasarsu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)