ha_tn/ezr/02/51.md

197 B

Muhimmim Bayani:

Wannan sashin ya tsara sunayen Lewiyawa waɗanda zuriyarsu suka dawo daga rabuwar ƙasarsu. Waɗannan duka sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)