631 B
631 B
Muhimmin Bayani:
Wannan sashin ya tsara sunayen firistoci waɗanda zuriyarsu suka dawo daga rabuwar ƙasarsu tare da lambar a kowanne rukuni. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] and See: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]])
Kadmiyel ... Hodabiya ... Shallum ... Talmon, Akkub, Hatita, da Shobai
Waɗannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
sabain da huɗu
huɗu - ''74'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
masu tsaron ƙofa
waɗanda suke a cajin wanda ke shiga ta hanyar ƙõfõfin haikali
Ater
sunnan na miji. Juya kamar a 2:15.