ha_tn/ezr/02/36.md

445 B

Muhimmin Bayani:

Wannan sashin ya tsara sunayen firistoci waɗanda zuriyarsu suka dawo daga rabuwar ƙasarsu tare da lambar a kowanne rukuni. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Yedaiya ... Immer ... Fashur ... Harim

Sunayen maza. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Yeshuwa

Wannan sunan na miji ne. Juya kamar a 2:3.

Harim

"Harim" a 2:31 sunan wani wuri ne, amma a nan "Harim" sunan mutum ne.