ha_tn/ezr/02/27.md

437 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya ci gaba da sunayen mutane waɗanda suka dawo daga rabuwar ƙasarsu tare da lambar a kowanne rukuni wanda magabatansu suka zo daga wuraren da aka jera. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Mikmas ... Nebo ... Magbish

Waɗannan sunayen wurare ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

hamsin da biyu

biyu - ''52'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)