772 B
772 B
Muhimmin Bayani:
Wannan ya ci gaba tha tsarin sunayen mutane da suka dawo daga rabuwar kasarsu tare de lambar kowanne rukuni. Kula da zura iddo a 2:21 waɗannan yanzu sune sunayen wurare daga inda suka samo asali (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Hashum ... Gibbar
Wadannan sunayen maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)
casa'in da biyar ... hamsin da shida
biyar...' hamsin da shida - "95...56'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)
Mazan kasar Baitalami
Wannan ya fara tsarin lambar mutane waɗanda magabatansu suka zauna a garuruwan Yahuda. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
Netofah
Wannan sunan wani gari ne a Yahuda. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)