ha_tn/ezr/02/07.md

288 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ya ci gaba tha tsarin sunayen mutane da suka dawo daga rabuwar kasarsu tare de lambar kwanne rukuni. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

Zattu... Zokkai... Bani

Waɗannan sunan maza ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)