ha_tn/ezr/01/09.md

481 B

Muhimmin Bayani:

Wannan shine tsarin ƙidãyayyun abubuwan.

talatin ... dubu daya ... ashirin da tara ....

'nine - "30 ... 1,000 ... 29'' (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

daruna ... kwanoni

abubuwan da ake amfani a riƙe ruwa domin wanki

5,400 ... abubuwan zinari da azurfa a ciki duka

duka lambar abubuwan da aka dawo da su zuwa Urushalima daga Babila, da aka jera su a sama daban-daban. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)