648 B
648 B
Shekara na farko
magana a kan farkon mulkin sarki Sairus. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-ordinal)
Yahweh
Wannan shine sunan Allah wanda shi ya bayyana wa mutanensa a Tsohon Alkawari. Dubi shafin juyinKalman game da Yahweh a kan yadda za ku juya wannan.
Yahweh ya cika maganarsa
"Yahweh yayi abinda ya ce zai yi"
wanda ya zo daga bakin Jeremiya
cewa Jeremiya ya rubuta ko yayi magana game da. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
Yahweh... ya zuga ruhun Sairus
Zuga ruhu na nufin don sa wani ya so ya yi abu. "Yahweh... ya sa Sairus ya so ya yi abu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)