282 B
282 B
'Ya'yan fari
"wannan ƙasar wanda shine nunan fari." Anan “nunan fari” mai yiwuwa yana nufin mafi kyawu a cikin duk sadakoki da aka keɓe don bayarwa ga Allah. Haka ake maganar ƙasar, kamar ƙasa da aka keɓe domin Yahweh. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)