ha_tn/ezk/45/18.md

334 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da ba wa Ezekiyel ga sarakunan Isra'ila.

domin zunubin kowanne mutum da a kayi cikin kuskure ko jahilci

"ga kowane mutum da ya yi zunubi ba tare da ma'ana ba ko kuma don bai san yana yin zunubi ba" ko "ga kowane mutum da ya yi zunubi bisa kuskure ko kuma don yanzu bai yi abin da ya dace ba"