ha_tn/ezk/45/06.md

353 B

keɓe domin wuri mai tsarki

Ana iya fassara wannan ta hanyar aiki. AT: "wanda kuka bayar domin wuri mai tsarki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

daga yamma zuwa gabas

An nuna cewa waɗannan sune iyakokin yamma da gabas na ƙasar Isra'ila. AT: "Daga iyakar yamma ta Isra'ila zuwa tekun ko "zuwa iyakar gabas a Kogin Yodan"