ha_tn/ezk/44/30.md

333 B

dukkan baiko, kowanne abu daga dukkan baye-baye

"duk wata baiwa ko wacce iri ce daga dukkan kyaututtukan ka" ko "dukkan kyautai na kowane irin kyaututtukan ka"

domin albarka ta sauka bisa gidanku

Wannan kalmar tana nufin "domin zan albarkaci iyalanka da duk abin da yake naka." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)