Muhimmin Bayani:
Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga mutanen Isra'ila game da zuriyar Zadok waɗanda suke aiki a matsayin firistoci.
amma dole su yiwa gashin kawunansu saisaya
"dole ne su kiyaye gashinsu da kyau"
daga zuriyar gidan Isra'ila
"wanene zuriyar bani Isra'ila"