Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga mutanen Isra'ila game da zuriyar Zadok waɗanda suke aiki a matsayin firistoci.