ha_tn/ezk/44/13.md

282 B

Ba za su zo kusa da ni

"Ba zan yarda su matso ba." Yahweh ba ya son su zo wurinsa kamar yadda bawa ke zuwa wurin sarki don karɓar umarni, kamar yadda zuriyar Zadok za su yi (Ezekiyel 40:46).

za su ɗauki zarginsu da laifofinsu

"Zan ji kunya in sha azaba idan na hukunta su"