ha_tn/ezk/44/10.md

176 B

Su bayi ne a haikalina

"za su zama bayina a haikalina"

za su tsaya a gaban mutane su bauta masu

"Waɗannan Lebiyawa za su tsaya a gaban jama'a don su yi wa jama'a aiki"