ha_tn/ezk/44/04.md

526 B

ɗaukakar Yahweh

Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 3:12.

na faɗi bisa fuskata

"Na sunkuyar da kaina ƙasa" ko "Na kwanta a ƙasa." Ezekiyel bai fadi da bazata ba. Ya gangara ƙasa don ya nuna girmamawa da tsoron Yahweh. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 1:27. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

ka shirya zuciyarka

"kula" ko "tunani." Fassara kamar yadda kuka fassara "sanya zuciyarku a kan" a cikin Ezekiyel 40: 3. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)