ha_tn/ezk/43/06.md

441 B

kuma da gawayen sarakunansu

Ana maganar gumakan da sarakunan mutane suke bautawa kamar gawawwaki ne saboda gumakan ba su da rai. AT: "gumakan da ba su da rai waɗanda sarakunansu ke bautawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sai na cinye su cikin fushina

Maganar "cinye" a nan na nufin "an hallakar da ita gaba ɗaya." AT: "gaba ɗaya halakar da su saboda na yi fushi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)