ha_tn/ezk/43/03.md

436 B

sa'ad da yazodomin ya lalatar da birnin

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) jimla ta biyu da farawa da "bisa" ta bayyana ma'anar jimlar farko da ta fara da "bisa ga." AT: "Bisa ga kamannin wahayin da na gani lokacin da ya zo ya hallaka birnin" ko 2) kalma ta farko tana nufin wahayin da Ezekiyel ya gani na ɗaukakar Allah. AT: "Bayyanar wannan wahayin da na gani ya yi dai-dai da wahayin da na gani lokacin da ya zo don ya hallaka birnin"