347 B
347 B
muryarsa kamar rurin ruwaye masu yawa
Wannan kawai yana nufin "ruwa mai yawa." Zai iya nufin babban kogi ko babban ambaliyar ruwa ko raƙuman ruwa da ke buguwa a teku. Duk waɗannan suna da ƙarfi sosai. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 1:24.
duniya kuma ta haskaka da ɗaukakarsa
"duniya cike take da haske daga daukakarsa"