ha_tn/ezk/40/42.md

210 B

domin a dinga ƙyafe naman baye-bayen da za'a miƙa a kan teburan

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "za su ɗora naman hadayar a kan teburin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)