371 B
371 B
wurin da suke ɗauraye baye-baye na ƙonawa
Mai yiwuwa ma'anar "su" sune 1) mutanen da ke kawo sadaka ko 2) firistocin da suka yanka dabbobin.
inda a ke yanka baikon ƙonawa a kai
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "sun kashe hadayar ƙonawa" ko "sun kashe dabbobin da za su ƙona a matsayin hadaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)