323 B
323 B
Sai ya kawo ni can
"Yahweh ya kawo ni wurin da yake da gine-gine"
igiyar linin
"igiya da aka yi da lilin." Wannan kayan aiki ne don auna nisan nesa.
sandar awo
Wannan kayan aiki ne don auna guntun nisa.
maida hankali
AT: "gaba ɗaya a kewayen yankin haikalin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)