ha_tn/ezk/39/25.md

467 B

Yanzu zan komo da damar Yakubu

Fassara "zai dawo da sa'a" kamar yadda yake a cikin Ezekiel 16:53. Koyaya, wasu juyii na zamani suna fassara kalmar Ibraiynanci anan kamar "zasu dawo da Yakubu daga bauta."

zan nuna kaina a matsayin mai tsarki a idon al'ummai masu yawa

Anan "gani" shine wani magana don fahimta. AT: "kasashe da yawa zasu fahimci cewa ni mai tsarki ne saboda abinda nayi wa gidan Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)