ha_tn/ezk/39/23.md

160 B

Na ɓoye fuskata

Anan “fuska” na nuni ga taimako da kariyar Yahweh. AT: "Na daina kare su da kula da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)