ha_tn/ezk/39/19.md

283 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da ba wa Ezekiyel sako game da tsuntsaye da namomin jeji game da abin da za su yi da Gog.

karusai

Kalma "karusai" na nufin mutanen da suke cikin karusar. AT: "mutanen da suke hawan karusai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)