279 B
279 B
zan sa su san sunana mai tsarki a tsakiyar mutanena Isra'ila
A nan amfani "sunana mai tsarki" yana nufin halin Yahweh. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zan sa jama'ata, Isra'ila, su san cewa ni mai tsarki ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)