ha_tn/ezk/39/01.md

318 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ba wa Ezekiyel saƙonsa ga Gog.

A sa'an nan ne zan bugi bakanka daga hannunka na hagu in kuma sa kibiya ta faɗi daga hannunka na dama

Ana buga bakan Gog da kibiyoyin daga hannuwansa ana magana kamar Allah yana lalata ikon soja Gog. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)