ha_tn/ezk/38/04.md

428 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da magana da Gog.

sa maka ƙugiya a muƙamuƙinka

Anan "ƙugiya a cikin muƙamuƙin" yana wakiltar ikon Allah akan Gog. Mutane suna sanya ƙugiya a cikin bakin dabbobi domin su iya kai dabbobin duk inda suke so. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Goma

al'ummar da ta rayu a arewacin Bahar Maliya

Bet Togama

Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 27:14.