ha_tn/ezk/38/01.md

609 B

Gog

Wannan sunan shugaba ne ko sarki wanda yayi mulki a kasar Magog. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

ƙasar Magog

Ana nuna cewa Magog shine ƙasar da Gog yake mulkin sa. AT: "Gog wanda ke mulkin ƙasar Magog" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

babban yariman Meshek da Tubal

Wannan furcin ya bayyana sau biyu a cikin waɗannan ayoyin. Wasu sifofin zamani, suna fassara kalmar Ibraniyanci a matsayin "shugaban Rosh, Meshek, da Tubal." Wannan wani taken ne na Gog. AT: "wanene babban basaraken Meshek da Tubal" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)