ha_tn/ezk/37/26.md

228 B

alƙawarin salama

"alkawarin da ke kawo zaman lafiya." Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 34:25.

wurina mai tsarki

"tsattsarkan wuri mai tsarki" ko "tsattsarkan haikali na"

Mazaunina

"wurin da nake zama"