458 B
458 B
makiyayi ɗaya a bisansu
Wannan yana magana ne game da sarki yana mulkin mutane kamar dai shi makiyayi ne mai jagorantar tumaki. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 34:22. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
za su yi tafiya bisa ga dokokina
Wannan yana magana ne game da aiki ko yin abubuwa a wata hanya kamar dai mutum ne yake tafiya. AT: "zai rayu kamar yadda na umarta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)