518 B
518 B
abin da kake nufi da waɗannan
"me sandunanku suke nufi" ko "me yasa kuke da sandunan nan"
reshen Yosef
"sandar Yusuf." Wannan yana wakiltar mulkin Isra'ila. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
da ke hannun Ifraim
Kalmar "hannu" tana nufin iko. AT: "wannan yana cikin ikon Ifraim" ko "cewa kabilar Ifraim ke mulki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
reshen Yahuda
"sandar Yahuda." Wannan yana wakiltar masarautar Yahuza. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)