575 B
575 B
Domin Yahuda
Anan "Don" yana nufin "wakilci." AT: "Wakiltar Yahuda" ko "Na Yahuda Ne"
da mutanen Isra'ila abokan tarayya
Wannan yana nufin Isra’ilawan da ke zaune a masarautar kudanci ta Yahuda. AT: "duk kabilun Yahuda" ko "kabilun Isra'ila waɗanda suke wani ɓangare na mulkin Yahuda"
Domin Yosef reshen Ifraim
Yosef shi ne mahaifin Ifraim. Kabilar Ifraim suna zaune ne a masarautar arewacin Isra'ila. Anan ana amfani da sunaye don wakiltar duk masarautar arewa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
zama sanda guda
"don su zama sanda ɗaya"