ha_tn/ezk/37/11.md

254 B

gidan Isra'ila ne dukka

Kalmar "gida" ishara ce ga dangin da ke zaune a gidan, a wannan yanayin Isra'ilawa, zuriyar Yakubu cikin shekaru da yawa. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 3: 1. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)