ha_tn/ezk/37/07.md

378 B

ya umarce ni

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "kamar yadda Yahweh ya umarce ni da in yi magana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Amma ba numfashi a cikinsu tukuna

Kalmar suna "numfashi" za'a iya bayyana ta azaman kalmar "numfashi." AT: "Amma ba su numfashi" ko "Amma ba su da rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)