ha_tn/ezk/37/01.md

356 B

Hannun Yahweh yana bisa na

Kalmar "hannu" ana amfani da ita don nuni ga ƙarfi ko aikin wani. Mutum tare da hannunsa akan wani mutum yana da iko akan wannan mutumin. Dubi yadda kuka fassara makamancin magana a cikin Ezekiyel 1: 3.. AT: "Yahweh ne yake iko da ni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ina ta zagayawa

"a kowane bangare"