ha_tn/ezk/36/37.md

317 B

in riɓaɓɓanya su kamar garken mutane

Yahweh yana sa mutane su yawaita da sauri kuma ana magana da sauri kamar garken tumaki. Tumaki suna ninkawa da sauri sosai. AT: "don sanya su yawaita kamar garken tumaki" ko "don sanya mutane yawaita da sauri kamar tumaki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)